Ayyukan Manzanni 1:14 - Littafi Mai Tsarki14 Duk waɗannan da nufi ɗaya suka nace da addu'a, tare da mata, da Maryamu uwar Yesu, da kuma 'yan'uwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Waɗannan duka suka duƙufa cikin addu’a, tare da waɗansu mata da Maryamu mahaifiyar Yesu, da kuma tare da ’yan’uwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |