Ayyukan Manzanni 1:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sai suka ce, “Ya ku mutanen Galili, don me kuke tsaye kuna duban sama? Yesun nan da aka ɗauke daga gare ku aka kai shi Sama, zai komo ne ta yadda kuka ga tafiyarsa zuwa Sama.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai suka ce, “Mutanen Galili, don me kuke tsaye a nan kuna duban sararin sama? Wannan Yesu, wanda aka ɗauke daga gare ku zuwa sama, zai komo daidai yadda kuka ga ya tafi sama.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |