27 Idan an yi murmushi, Ina ƙoƙari in manta da azabata,
27 ‘In na ce zan manta da abin da yake damu na, zan yi murmushi in daina nuna ɓacin rai,’
Na kwanta ina ƙoƙari in huta, Ina neman taimako don azabar da nake sha.
Baƙin cikina ya fi ƙarfin warkewa, Zuciyata ta ɓaci ƙwarai!
A'a, ko kaɗan ba zan yi shiru ba! Haushi nake ji, zuciyata ta ɓaci, Dole ne in yi magana.
“Amma ba abin da zan faɗa wanda zai taimaka, Yin shiru kuma ba zai raba ni da azaba ba.
Ka saurare ni, ka amsa mini, Gama damuwata ta gajiyar da ni tiƙis.