Ayuba 9:25 - Littafi Mai Tsarki25 “Kwanakina suna shuɗewa da sauri, ba mai kyau ko ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 “Kwanakina sun fi mai gudu wucewa da sauri; suna firiya babu wani abin jin daɗi a cikinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai mazanni suka tafi ko'ina da ina a dukan ƙasar Isra'ila da ta Yahuza da wasiƙu daga wurin sarki da sarakunansa, yadda sarki ya umarta. “Ya ku jama'ar Isra'ila, ku komo wurin Ubangiji Allah na Ibrahim, da Ishaku, da Isra'ila domin ya sāke juyowa zuwa ga sauranku, waɗanda kuka kuɓuta daga hannun sarakunan Assuriya.