Ayuba 9:24 - Littafi Mai Tsarki24 Allah ya ba da duniya ga mugaye, Ya makantar da dukan alƙalai, Idan ba Allah ne ya yi haka nan ba, to, wa ya yi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Lokacin da ƙasa ta faɗa a hannun mugaye, yakan rufe idanun masu shari’a. In ba shi ba wa zai yi wannan? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |