14 Suna dogara ga silin zare, murjin gizo-gizo.
14 Abin da yake dogara a kai ba shi da ƙarfi; abin da yake dogara a kai yanar gizo ce.
Mugun mutum yakan mutu da burinsa. Dogara ga dukiya bai amfana kome ba.
Kuna fariyar cin garin Lodebar, wato wofi, da yaƙi. Kun ce, “Ƙarfinmu ya isa har mu ci Karnayim, wato ƙaho biyu, da yaƙi.”