Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 7:17 - Littafi Mai Tsarki

17 “Ya Ubangiji, me ya sa mutum yake da daraja haka a gare ka? Me ya sa kake lura da abin da yake yi?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

17 “Mene ne mutum har da ka kula da shi haka, har ka mai da hankali a kansa,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 7:17
10 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Amma wani ya tabbatar a wani wuri cewa, “Mutum ma mene ne, har da za ka tuna da shi? Ko ɗan mutum ma, har da za ka kula da shi?


Wane ne mutum, har da kake tunawa da shi, Mutum kurum, har da kake lura da shi?


Ya Ubangiji wane ne mutum, har da kake lura da shi? Wane ne ɗan adam kurum, har da kake kulawa da shi?


“Ya Ubangiji, don me ka sa ni a waƙafi? Kana tsammani ni dodon ruwa ne?


Shin, sawun wa Sarkin Isra'ila yake bi? Wane ne kuma kake runtuma? Kana bin sawun mataccen kare, da sawun tunkuyau?


“Akwai wani mutum, ko mafi hikima, Wanda zai amfani Allah?


To, mutum fa? Ai, wannan tsutsa ne, ɗan ƙwaro kawai. Me mutum ya daɗa a gaban Allah?”


Na ma isa ka dube ni ne, ya Allah? Ko ka gabatar da ni a gabanka, Ka yi mini shari'a?


Duk da haka in banda kai ba wanda ya fi shi, Ka naɗa shi da daraja da girma!


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ