Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 7:10 - Littafi Mai Tsarki

10 Ba kuwa zai ƙara komowa ba, Mutanen da suka san shi, duka za su manta da shi.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Ba zai taɓa zuwa gidansa ba; ba za a sāke san da shi ba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 7:10
8 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Amma idan aka tumɓuke su, Ba wanda zai taɓa cewa sun kasance a wurin.


Sa'an nan iska ta bi ta kansa, yakan ɓace, Ba mai ƙara ganinsa.


Ba za a ƙara ganinsa a wurin zamansa ba.


Kowa zai tafa hannu yă yi musu tsaki har su tashi daga wurin da suke.”


Iskar gabas za ta fauce su su tafi, Ta share su ta raba su da wurin zamansu.


Amma zai shuɗe kamar ƙura. Waɗanda dā suka san shi, Za su yi mamaki saboda rashin sanin inda ya tafi.


A ɗan ƙanƙanen lokaci mugaye za su shuɗe, Za ka neme su, amma ba za a same su ba,


Amma yanzu ya rasu, me zai sa kuma in yi azumi? Zan iya koma da shi ne? Ni zan tafi wurinsa, amma shi ba zai komo wurina ba.”


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ