2 “In da za a auna wahalata da ɓacin raina da ma'auni,
2 “Da kawai za a iya auna wahalata a kuma sa ɓacin raina a ma’auni!
Bari Allah ya auna ni da ma'aunin da yake daidai, Zai kuwa san mutuncina.
“Duk da haka zan yi tawaye in yi wa Allah gunaguni, In dinga yin nishi.
Yanzu naka lokacin wahala ya zo, Kai kuwa ka rikice, ka kasa ɗaurewa,
Ayuba ya amsa.
Ɓacin ranka naka ne, murnarka kuwa ba za ka raba da wani ba.