Ayuba 5:19 - Littafi Mai Tsarki19 Yakan tsare ka daga cuta sau shida har sau bakwai, Ba muguntar da za ta taɓa ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Zai cece ka daga bala’o’i guda shida; har bakwai ma ba abin da zai same ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Akwai abu shida, i, har bakwai ma, waɗanda Ubangiji yake ƙi, waɗanda ba zai haƙura da su ba, duban raini, harshe mai faɗar ƙarya, hannuwan da suke kashe marasa laifi, kwanyar da take tunane-tunanen mugayen dabaru, mutum mai gaggawar aikata mugunta, mai yawan shaidar zur, mutum mai ta da fitina a tsakanin abokai.