Ayuba 42:15 - Littafi Mai Tsarki15 Duk ƙasar ba 'yan mata kyawawa kamar 'ya'yan Ayuba. Mahaifinsu kuwa ya ba su gādo tare da 'yan'uwansu maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Duk a cikin ƙasar ba a samu kyawawan mata kamar ’ya’yan Ayuba ba, kuma babansu ya ba su gādo tare ta ’yan’uwansu maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |