14 Ya raɗa wa ta farin suna Yemima, da ta biyun Keziya, da ta ukun Keren-Haffuk.
14 ’Yar farko ya kira ta Yemima, ta biyun Keziya ta ukun Keren-Haffuk.
Ya kuma haifi 'ya'ya maza bakwai, mata uku.
Duk ƙasar ba 'yan mata kyawawa kamar 'ya'yan Ayuba. Mahaifinsu kuwa ya ba su gādo tare da 'yan'uwansu maza.