13 Ya kuma haifi 'ya'ya maza bakwai, mata uku.
13 Ya kuma haifi ’ya’ya maza bakwai, mata uku.
Yana da 'ya'ya bakwai maza, uku mata.
Mutanenki da aka haifa a lokacin zaman talala, Wata rana za su ce miki, ‘Wannan ƙasa ta yi kaɗan ƙwarai, Muna bukatar ƙarin wurin zama!’
'Ya'ya kyauta ne daga wurin Ubangiji, Albarka ce ta musamman.
Ya tsamo masu bukata daga cikin baƙin cikinsu, Ya sa iyalansu su riɓaɓɓanya kamar garkunan tumaki.
Ya raɗa wa ta farin suna Yemima, da ta biyun Keziya, da ta ukun Keren-Haffuk.