1 Ayuba ya amsa wa Ubangiji.
1 Sa’an nan Ayuba ya amsa wa Ubangiji,
Kai, kun zaƙe, ku daina aikata rashin adalci, Kada ku sa mini laifi, nake da gaskiya.
Yakan dubi kowane abu da yake mai alfarma, Shi sarki ne a bisa dukan masu girmankai.”
“Na sani kai kake da ikon yin dukan abu, Ba wanda ya isa ya hana ka yin abin da ka nufa.
Bayan da Ubangiji ya gama faɗa wa Ayuba waɗannan magana, sai ya ce wa Elifaz, mutumin Teman, “Ina fushi da kai da abokan nan naka biyu, gama ba ku faɗi gaskiya game da ni ba, kamar yadda bawana Ayuba ya yi.
Ya ce, “Ya Ubangiji, ka la'anci ranan nan da aka haife ni.
Ayuba ya amsa wa Ubangiji ya ce,
Saboda haka, ku miƙa kanku ga Allah, ku yi tsayayya da Iblis, lalle kuwa zai guje muku.