7 Za ka iya huhhuda fatarsa da zaguna? Ko kuwa kansa da māsu?
7 Ko za ka iya huda fatarta da kibiya ka kuma huda kansa da māsu?
'Yan kasuwa za su saye shi? Za su karkasa shi ga fatake?
In ka kama shi, ka daɗe kana tunawa da yaƙin da ba za ka ƙara marmarin yi ba!