6 'Yan kasuwa za su saye shi? Za su karkasa shi ga fatake?
6 ’Yan kasuwa za su saye ta ko za su raba ta a tsakaninsu?
Sa'ad da Filistiyawa suka gan shi suka sa samari talatin su zauna tare da shi.
Za ka yi wasa da shi kamar yadda za ka yi da tsuntsu? Ko za ka ɗaure shi da tsarkiya domin barorinka mata?
Za ka iya huhhuda fatarsa da zaguna? Ko kuwa kansa da māsu?