Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 41:5 - Littafi Mai Tsarki

5 Za ka yi wasa da shi kamar yadda za ka yi da tsuntsu? Ko za ka ɗaure shi da tsarkiya domin barorinka mata?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Za ka yi wasa da ita kamar yadda za ka yi da tsuntsu? Ko za ka daure ta da tsirkiya domin bayinka mata?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 41:5
5 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Sukan datse rafuffuka su hana su gudu, Su binciko abin da yake ɓoye, ya fito sarari.


Zai ƙulla alkawari da kai, Cewa zai zama baranka har abada?


'Yan kasuwa za su saye shi? Za su karkasa shi ga fatake?


Ka iya ɗaure shi da igiya a kwarin kunya? Ko kuwa zai yi maka kaftu a fadamarka?


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ