33 A duniya ba kamarsa, Taliki ne wanda ba shi da tsoro.
33 Ba wani abu kamar ta a duniya, halitta marar tsoro.
“Ita ce ta farko cikin ayyukan Allah, Sai Mahaliccinta kaɗai yake iya tunkararta da takobi!
Idan yana wucewa sai a ga hasken dārewar ruwa, Yakansa zurfafa su yi kumfa.