Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 41:31 - Littafi Mai Tsarki

31 Yakansa zurfafa su tafasa kamar tukunya, Teku kuwa kamar kwalabar man shafawarsa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

31 Tana sa zurfin kogi yă tafasa kamar tukunya, ta kuma sa teku yă zama kamar tukunyar man shafawa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 41:31
2 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Kaifin ƙamborin cikinsa kamar tsingaro ne. Yana jan ciki a cikin laka kamar lular ƙarfe.


Idan yana wucewa sai a ga hasken dārewar ruwa, Yakansa zurfafa su yi kumfa.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ