29 A gare shi kulake kamar tushiyoyi ne, Kwaranniyar karugga takan ba shi dariya.
29 Kulki a gare ta kamar ciyawa ne, tana dariyar wucewar māshi.
Azariya ya shirya wa sojojinsa garkuwoyi, da māsu, da kwalkwali, da sulke, da bakuna, da duwatsun majajjawa.
Kibiya ba za ta sa ya gudu ba, Jifar majajjawa a gare shi kamar jifa da tushiyoyi ce.
Kaifin ƙamborin cikinsa kamar tsingaro ne. Yana jan ciki a cikin laka kamar lular ƙarfe.