Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 41:26 - Littafi Mai Tsarki

26 Ko an sare shi da takobi, Ko an nashe shi da māshi ko hargi, ko an jefe shi, Ba sa yi masa kome.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

26 Takobi ba ta iya yankanta, kibiya ko māshi ba sa iya huda ta.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 41:26
4 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Sa'ad da ya miƙe tsaye, ƙarfafa sukan tsorata, Su yi ta tutturmushe juna.


Kamar ciyawa baƙin ƙarfe yake a gare shi, Tagulla ma kamar ruɓaɓɓen itace take.


Za a yanke wuya a tsakiyarta don sawa. A yi wa wuyan shafi, sa'an nan a yi wa wuyan basitsa, wato cin wuya, domin kada ya kece.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ