25 Sa'ad da ya miƙe tsaye, ƙarfafa sukan tsorata, Su yi ta tutturmushe juna.
25 Sa’ad da ta tashi, manya suna tsorata; suna ja da baya.
Cikin wahalarsu suka yi kira ga Ubangiji, Ya kuwa cece su daga azabarsu.
Ka faɗa wa masu sihiri su la'anci wannan rana, Su waɗanda suke umartar dodon ruwa.
Zuciyarsa tana da ƙarfi kamar dutse, Ƙaƙƙarfa kamar dutsen niƙa.
Ko an sare shi da takobi, Ko an nashe shi da māshi ko hargi, ko an jefe shi, Ba sa yi masa kome.