22 A wuyansa ƙarfi yake zaune, Razana tana rausaya a gabansa.
22 Akwai ƙarfi a cikin wuyanta; razana tana wucewa a gabanta.
Zan fanshe su daga ikon lahira. Zan fanshe su daga mutuwa. Ya mutuwa, ina annobanki? Ya kabari, ina halakarka? Kan kawar da juyayi daga wurina.
Ga shi, ƙarfinta yana cikin ƙugunta, Ikonta yana cikin tsakar cikinta.
“Kai ka yi wa doki ƙarfinsa? Kai ne kuma ka daje wuyansa da geza?
Numfashinsa yakan kunna gawayi, Harshen wuta yana fita daga bakinsa.
Namansa yana ninke, manne da juna, Gama ba ya motsi.