19 Harsunan wuta kamar jiniya suna fitowa daga bakinsa, Tartsatsin wuta suna ta fitowa.
19 Wuta tana fitowa daga bakinta; tartsatsin wuta suna fitowa,
Hayaƙi ya yi ta tuƙaƙowa daga hancinsa, Harshen wuta da garwashi suna fitowa daga bakinsa.
Atishawarsa takan walƙata walƙiya, Idanunsa kuma kamar ketowar alfijir.
Hayaƙi na fita daga hancinsa Kamar tururi daga tukunya mai tafasa, Ko bāgar da ta kama wuta.