18 Atishawarsa takan walƙata walƙiya, Idanunsa kuma kamar ketowar alfijir.
18 Numfashinta yana fitar da wuta; idanunta kamar hasken zuwan safe.
Ka hana gamzaki haskakawa, Kada ka bar daren nan ya sa zuciya ga wayewar gari,
Kansa da gashinsa farare fat ne kamar farin ulu, farare fat kamar alli, idanunsa kamar harshen wuta,
Sun manne da juna har ba su rabuwa.
Harsunan wuta kamar jiniya suna fitowa daga bakinsa, Tartsatsin wuta suna ta fitowa.