16 Suna haɗe da juna gam, Ko iska ba ta iya ratsa tsakaninsu.
16 Suna kurkusa da juna yadda da ƙyar iska take iya wucewa tsakani.
An yi gadon bayansa da jerin garkuwoyi ne, An haɗa su daɓa-daɓa kamar an liƙe.
Sun manne da juna har ba su rabuwa.