13 Wa zai iya yaga babbar rigarsa? Ko kuwa ya kware sulkensa da aka ninka biyu?
13 Wa zai iya tuɓe mata mayafinta? Wa zai iya shiga tsakanin ɓawonta.
Ga misali, idan mun sa linzami a bakin doki, don mu bi da shi, mukan sarrafa dukan jikinsa ma.
Kada ka zama wawa kamar doki ko alfadari, Wanda dole sai da linzami, da ragama za a sarrafa shi, Sa'an nan yă yi maka biyayya.”
Na ji irin fushinka da girmankanka, yanzu kuwa zan sa ƙugiya a hancinka, linzami kuma a bakinka, in komar da kai baya, ta hanyar da ka biyo.”
“Ba zan yi shiru a kan zancen gaɓoɓinsa ba, Ko babban ƙarfinsa, ko kyan ƙirarsa.
Wa zai iya buɗe leɓunansa? Gama haƙoransa masu bantsoro ne.