20 Gama duwatsu suke ba ta abinci, A inda dukan namomin jeji suke wasa.
20 Tuddai su suke tanada mata abinci a inda duk namun jeji suke wasa.
Jiragen ruwa suna tafiya a kansa, Dodon ruwa wanda ka halitta, a ciki yake wasa.
Kakan sa ciyawa ta yi girma don shanu, Tsire-tsire kuma don amfanin mutum, Saboda haka mutum zai iya shuka amfanin gona,
“Ga dorina wanda ni na halicce ta, Kamar yadda na halicce ka, Tana cin ciyawa kamar sa.
Takan kwanta a inuwar ƙaddaji, Ta ɓuya a cikin iwa, da a fadama.
Ka ɗauki kuma kowane irin abinci da ake ci, ka tanada, zai kuwa zama abincinka da nasu.”