16 Ga shi, ƙarfinta yana cikin ƙugunta, Ikonta yana cikin tsakar cikinta.
16 Ga shi ƙarfinta yana a ƙugunta ikonta yana cikin tsokar cikinta.
“Ga dorina wanda ni na halicce ta, Kamar yadda na halicce ka, Tana cin ciyawa kamar sa.
Na yi mata wutsiya miƙaƙƙiya, mai ƙarfi kamar itacen al'ul, Jijiyoyin cinyoyinta suna haɗe wuri ɗaya
A wuyansa ƙarfi yake zaune, Razana tana rausaya a gabansa.