1 Ubangiji ya yi wa Ayuba magana.
1 Ubangiji ya ce wa Ayuba,
Ubangiji ya yi magana da Ayuba ta cikin guguwa.
Sa'an nan Ubangiji ya amsa wa Ayuba daga cikin guguwa, ya ce,
'Yayanta sukan tsotsi jini, A inda kisassu suke, can take.”
“Mai neman sa wa wani laifi ya jā da Mai Iko Dukka? Wanda yake gardama da Allah, bari ya ba da amsa.”