Ayuba 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 Idan wani ya yi tuntuɓe, Ya gaji, ya rasa ƙarfi, Kalmominka suka ƙarfafa zuciyarsa, Har ya iya tsayawa kyam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Maganarka ta ƙarfafa waɗanda suka yi tuntuɓe; ka ƙarfafa gwiwoyin da suka rasa ƙarfinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |