Ayuba 4:2 - Littafi Mai Tsarki2 “Ayuba, za ka ji haushi in na yi magana? Ba zan iya kannewa, in yi shiru ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 “In wani ya yi maka magana, za ka ji haushi? Amma wa zai iya yin shiru? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Don haka ina cike da fushin Ubangiji Na gaji da kannewa. Ubangiji ya ce, “Zan kwararo fushi kan yara da suke a titi. Da kuma kan tattaruwar samari. Za a ɗauke mata da miji duka biyu, Da tsofaffi, da waɗanda suka tsufa tukub-tukub. Za a ba waɗansu gidajensu, da gonakinsu, da matansu, Gama zan nuna ikona in hukunta mazaunan ƙasar.