30 'Yayanta sukan tsotsi jini, A inda kisassu suke, can take.”
30 ’Ya’yansa suna shan jini, inda akwai waɗanda aka kashe nan za a same shi.”
Inda mushe yake, ai, a nan ungulai sukan taru.
Sai suka amsa suka ce, “Ina ne, ya Ubangiji?” Ya ce musu, “A inda mushe yake, ai, a nan ungulai sukan taru.”
Ubangiji ya yi wa Ayuba magana.