29 Daga can takan tsinkayi abincinta Idanunta sukan hango shi tun daga nesa.
29 Daga can yake neman abincinsa; idanunsa suna gani daga nesa.
Raina na wucewa kamar jirgin ruwa mafi sauri, Da sauri ƙwarai kamar juhurma ya kai wa zomo sura.
A kan dutse take zaune, a can take gidanta, Cikin ruƙuƙin duwatsu.