28 A kan dutse take zaune, a can take gidanta, Cikin ruƙuƙin duwatsu.
28 Yana zama a kan dutse yă zauna a wurin da dare; cikin duwatsu ne wurin zamansa.
A tsakanin mashigin dutse inda Jonatan yake so ya bi zuwa sansanin Filistiyawa, akwai dutse mai tsayi a kowane gefe. Sunan ɗaya Bozer, ɗayan kuma Sene.
Ta wurin umarninka ne gaggafa take tashi sama Ta yi sheƙarta can ƙwanƙoli?
Daga can takan tsinkayi abincinta Idanunta sukan hango shi tun daga nesa.