Ayuba 39:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sa'ad da aka busa ƙaho yana ce, ‘Madalla.’ Yakan ji warin yaƙi daga nesa, da hargowar sarakunan yaƙi da ihunsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Da jin ƙarar ƙaho sai ya ce, ‘Yauwa!’ Ya ji ƙanshin yaƙi daga nesa, da ihun shugabannin yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |