Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 39:21 - Littafi Mai Tsarki

21 Yakan yi nishi a fadama, Yana murna saboda ƙarfinsa, A wurin yaƙi ba ya ja da baya, ba ya jin tsoron kibau.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Yana takawa da ƙarfi yana jin daɗin ƙarfinsa yana shiga filin yaƙi gabagadi.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 39:21
8 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Na kula sosai, na saurara, Amma ba wanda ya faɗi wata maganar kirki, Ba wanda ya taɓa barin muguntarsa, Kowa cewa yake, “Me na yi?” Kamar dokin da ya kutsa kai cikin fagen fama.


Ubangiji ya ce, “Kada mai hikima ya yi fariya da hikimarsa, kada mai ƙarfi ya yi fariya da ƙarfinsa, kada kuma mawadaci ya yi fariya da wadatarsa.


Kana iya shirya dawakai don zuwa yaƙi, amma nasara ta Ubangiji ce.


Tana fitowa kamar ango yana taƙama daga gidansa, Kamar ɗan wasan da ya ƙosa ya yi tsere.


Sa'ad da ya ga Dawuda, sai ya raine shi, gama Dawuda saurayi ne kawai, kyakkyawa.


Sa'an nan dawakai sun yi ta rishi Suna ƙwaƙular ƙasa da kofatansu.


Tsoro abin dariya ne a gare shi, bai damu ba. Ba ya ba da baya ga takobi,


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ