Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 39:15 - Littafi Mai Tsarki

15 Takan manta wani ya iya taka su su fashe, Ya yiwu kuma wani naman jeji ya tattake su.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

15 ba tă damu ko za a taka su a fasa su, ko waɗansu manyan dabbobi za su tattake su.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 39:15
2 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Jimina takan bar wa ƙasa ƙwayayenta, Ta bar ƙasa ta ɗumama su.


Takan yi wa 'ya'yanta mugunta, Sai ka ce ba nata ba ne, Ko da yake ta sha wahala a banza, Duk da haka ba ta damu ba.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ