14 Jimina takan bar wa ƙasa ƙwayayenta, Ta bar ƙasa ta ɗumama su.
14 Tana sa ƙwai nata a ƙasa kuma ta bar su su yi ɗumi a cikin ƙasa,
“Jimina takan karkaɗa fikafikanta da alfarma! Amma ba su ne gashin fikafikan ƙauna ba.
Takan manta wani ya iya taka su su fashe, Ya yiwu kuma wani naman jeji ya tattake su.
Mutum yakan yi abin wuta da wani sashi na itacen, wani sashi kuma ya yi gunki da shi. Yakan hura wuta da wani sashi don ya ji ɗumi, yakan kuma toya gurasa. Yakan yi gunki da wani sashi, ya riƙa yi masa sujada!
Ko diloli ma sukan ba 'ya'yansu mama, Su shayar da su. Amma mutanena sun zama kamar jiminai cikin jeji.
Mutumin da ya bar gida yana kama da tsuntsun da ya bar sheƙarsa.