Ayuba 39:11 - Littafi Mai Tsarki11 Za ka dogara gare shi saboda tsananin ƙarfinsa? Za ka kuma bar masa aikinka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ko za ka dogara da shi don yawan ƙarfinsa? Za ka bar masa nauyin aikinka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Wannan shi ne jawabin da Allah ya yi a kan dabbobin da suke kudancin hamada, “Jakadu sun yi tafiya a ƙasa mai hatsari, inda zakoki suke, inda macizai masu dafi da macizai masu tashi sama suke. Suna labta wa jakunansu da raƙumansu kayayyaki masu tsada da za su kai gaisuwa ga al'ummar da ba za ta taimake su da kome ba.