Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ayuba 39:1 - Littafi Mai Tsarki

1 “Ka san lokacin da awakan dutse suke haihuwa? Ka taɓa lura da yadda batsiya take haihuwa?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

1 “Ka san lokacin da awakin kan dutse suke haihuwa? Ko ka taɓa lura da yadda batsiya take haihuwa?

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ayuba 39:1
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

A kan duwatsu masu tsayi awakin jeji suke zama, Remaye sukan ɓuya a kan tsaunukan bakin teku.


Muryar Ubangiji ta sa barewa ta haihu, Ta sa itatuwa su kakkaɓe, Sa'ad da aka yi sowa a cikin Haikalinsa, Aka ce, “Daukaka ga Allah!”


Sai Saul ya zaɓi mutum dubu uku (3,000) daga cikin dukan mutanen Isra'ila, ya tafi ya nemi Dawuda da mutanensa a gaban duwatsun awakin jeji.


Barewa ma a saura takan gudu, Ta bar ɗanta sabon haihuwa, Domin ba ciyawa.


da mariri, da barewa, da mariya, da mazo, da makwarna, da gada, da ɓauna, da ragon dutse.


Ka san ko watanni nawa suke yi kafin su haihu? Ka san lokacin haihuwarsu?


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ