39 “Ka iya farauto wa zakoki abinci? Ko ka ƙosar da yunwar sagarun zakoki,
39 “Za ka iya farauto wa zakanya nama, ka kuma kawar wa zakoki yunwarsu.
Sagarun zakoki sukan yi ruri sa'ad da suke farauta, Suna neman abincin da Allah zai ba su.
Har zakoki sukan rasa abinci su ji yunwa, Amma masu biyayya ga Ubangiji, Ba abu mai kyau da sukan rasa.
Sa'ad da ƙura ta murtuke ta taru jingim, ta game kam?
Mutane ba sukan raina wanda ya saci abinci don yana jin yunwa ba,