29 Wace ce mahaifiyar ƙanƙara? Wace ce kuma ta haifi jaura?
29 Daga cikin wane ne aka haifi ƙanƙara? Wane ne ya haifi jaura daga sammai
Numfashin Allah yakan sa ƙanƙara, Yakan sa manyan ruwaye su daskare farat ɗaya.
“Wa ya yi wa teku iyaka Sa'ad da ta tumbatso daga zurfafa?
Rafin yana cike da iska mai laima da ƙanƙara, Amma lokacin zafi sai su ɓace, Kwacciyar rafin, sai ta bushe ba kome.
Ruwa ya daskare ya yi ƙarfi kamar dutse, Teku ta daskare.