Ayuba 38:17 - Littafi Mai Tsarki17 An taɓa nuna maka ƙofofin mutuwa? Ko kuwa ka taɓa ganin ƙofofin duhu ƙirin? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ko an taɓa nuna maka ƙofar mutuwa? Ko ka taɓa ganin ƙofar inuwar duhun mutuwa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |