Ayuba 37:5 - Littafi Mai Tsarki5 Muryar tsawar Allah mai banmamaki ce, Yana aikata manyan abubuwa da suka fi ƙarfin ganewarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Muryar Allah tana tsawatawa a hanyoyi masu ban al’ajabi; yana yin manyan abubuwa waɗanda sun wuce ganewarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |