Ayuba 37:23 - Littafi Mai Tsarki23 Mai Iko Dukka, ya fi ƙarfin ganewarmu, Shi mai girma ne, da iko, da gaskiya, Da yalwataccen adalci, Ba ya garari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Maɗaukaki ya fi ƙarfin ganewarmu, shi babban mai iko ne, mai gaskiya da babban adalci, ba ya cutar mutum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |