20 A iya faɗa masa, cewa zan yi magana? Mutum ya taɓa so a haɗiye shi da rai?
20 Ko za a gaya masa cewa ina so in yi magana? Ko wani zai nemi a haɗiye shi?
Tun kafin in yi magana Ka riga ka san abin da zan faɗa.
Da sun fi yashin teku nauyi. Kada ka yi mamaki da maganganun da nake yi.
Ka koya mana abin da za mu faɗa masa, Ba za mu iya gabatar da ƙararrakinmu ba, gama mu dolaye ne.
“A yanzu dai mutane ba su iya duban haske, Sa'ad da yake haskakawa a sararin sama, Bayan da iska ta hura ta share gizagizai sarai.
“Amma Ubangiji yana cikin tsattsarkan Haikalinsa, Bari duniya ta yi tsit a gabansa.”