17 Ko ka san abin da yake sa ka jin gumi Sa'ad da iskar kudu take hurowa?
17 Kai mai sa kaya don ka ji ɗumi lokacin da iska mai sanyi take hurawa,
In kuwa kun ga iskar kudu tana busowa, kukan ce, ‘Za a yi matsanancin zafi.’ Sai kuwa a yi.
Sa'an nan yakan ba da umarni, Ƙanƙara kuwa ta narke, Yakan aiko da iska, ruwa kuwa yakan gudu.
“Za ka iya ɗaure sarƙoƙin kaza-da-'ya'yanta? Ko ka iya kwance igiyoyin mafarauci-da-kare-da-zomo?
Ko kuma ka san yadda gizagizai suke tsaye daram a sararin sama? Ayyukan banmamaki na Allah, cikakken masani!
Ka iya yin yadda ya yi, Kamar yadda ya shimfiɗa sararin sama daram, Kamar narkakken madubi?