28 Wanda yakan kwararo daga sama, Ya zubo wa ɗan adam a yalwace.
28 Gizagizai suna zubo da raɓarsu kuma ruwan sama yana zubowa ’yan adam a wadace.
Hikimarsa ta sa ruwan koguna ya yi gudu, Gizagizai kuwa su zubo da ruwa bisa duniya.
“Allah yakan sa ruwa ya zama tururi, Ya maishe shi ruwan sama,
Wa zai iya gane yadda gizagizai suke shimfiɗe a sararin sama, Da tsawar da ake yi a cikinsu?
“Ruwan sama yana da mahaifi? Wa ya haifi ɗiɗɗigar raɓa?
“Kana iya yi wa gizagizai tsawa, Don su kwararo ruwan sama, ya rufe ka?
Saboda alherinka, ya Allah, an sami kaka mai albarka! Inda ka tafi duka akwai wadata!