Ayuba 36:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ga shi kuwa, Allah Maɗaukaki ne, Ba mu kuwa san iyakar ɗaukakarsa ba, Yawan shekarunsa ba su bincikuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Allah mai girma ne, ya wuce ganewarmu! Yawan shekarunsa ba su bincikuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |